Hausa NG

0

Juve ba ta ji da dadi ba a gidan Atletico

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Atletico Madrid ta yi nasarar doke Juventus da ci 2-0 a gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League wasan farko na zagaye na biyu da suka kara ranar Laraba....

0

Makafin da ke hawa Tsaunin Kilimanjaro

A ranar 20 ga watan Fabrairu, makafi bakwai da ‘yan jagoransu hudu suka karasa tattakin da suka yi mai nisan mita 5,750 zuwa tsaunin Kilimanjaro a kasar Tanzania. Masu tattakin sun shafe sa’o’i tara...

0

Chelsea ta dora Sarri a kan sikeli

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Maurizio Sarri zai ci gaba da jan ragamar Chelsea, illa dai wasannin da zai buga a nan gaba ne zai yanke makomarsa a Stamford Bridge. Roman Abramovich bai boye fushinsa...

0

An damke yan bangan siyasa 950 a jihar Kano

Hukumar yan sandan jihar Kano ta damke wasu mutane 950 da ake zargi da bangan siyasa cikin kwanaki 9 da suka gabata. Kwamishanan yan sandan jihar Kano, Wakili Mohammed, ya bayyana hakan ne ranan...