Shin da yan matan Kannywood zasu tona asirin diraktoci masu lalata dasu me zai faru, Rahama Sadau dai ta ce

Tun hawan shugaban kasar Amurka, Donald Trump, karagar mulki a shekarar 2016, wani sabon abu ya fito a kasar musamman…

Ýar takarar shugaban kasa Oby Ezekwesili ta kalubalanci Buhari zuwa muhawarar sa’o’i 20

Wata tsohuwar ministar ilimi kuma ýar takarar kujerar shugaban kasa a jamiyyar Allied Congress Party of Nigeria (ACPN), Obiageli Ezekwesili…

‘Mutum miliyan 820 na fama da yunwa a duniya’

Image captionHukumr FAO ta ce akwai abinci a kasuwanni, amma ba kowa ke iya sayan mai gina jiki ba saboda…

Wanda ya taimaki Bill Gates ya rasu

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionPaul Allen yana da dukiyar da ta kai sama da dala biliyan 20. Mutumin da ya…

Ba za mu canja Peter Obi a matsayin mataimakin Atiku ba – PDP

Hakkin mallakar hotoPDPImage captionAtiku Abubakar ne dan takarar shugabancin Najeriya a PDP a zaben 2019 Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya…

Yarima Harry da Meghan Markle sun kusa samun karuwa

Hakkin mallakar hotoAFP/GETTY IMAGESImage captionGimbiya Meghan da Yarima Harry a gabashin Sussex a Ingila a watan Oktoba Gidan sarautar Birtaniya…

Majalisar jihar Kano za ta fara binciken bidiyon Ganduje

Hakkin mallakar hotoSALIHU TANKO Majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta kaddamar da kwamiti na mutum bakwai domin…

hiran zabe ya zama fadan noushi fa! duba bidiyon…

Channels TV sun yi sauri sun kawo karshen wani  shirin TV akan tsaye da safen nan, lokacin da  mai magana…

Karin Albashi: NLC Da TUC Sunyi Barazanar Fara Sabon Yajin Aiki

 0 129 Share Karin albashi: NLC da TUC sunyi barazanar fara sabon yajin aiki Kungiyoyin Kwadago na kasa (NLC) da Kungiyar…

Ban mara wa Atiku baya ba kan 2019 – Babban malamin addini

Babban malamin addini Bishop David Oyedpo, ya karyata rade-radin cewa ya mara wa Atiku baya a zaben 2019 - Ya…