Category: Labarai

Sabon labarai, rariya labarai duniya, rariya labarai, jaridar rariya, rariya jarida labarai, aminiya hausa labarai najeriya, bbc hausa labaran duniya, sahara hausa labarai, muryar amurka hausa labaran duniya. kara karantawa.

0

Mahara Sun Kai Farmaki A Madagali

wadansu kauyuka da kungiyar Boko Haram ta kaiwa hari Rahotanni daga jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya na cewa, wadansu maharan Boko Haram sun kai farmaki a yankin Madagali dake daura da dajin Sambisa...

0

Dalilin da ya sa Atiku ya kauracewa taron zaman lafiya

Hakkin mallakar hoto@OFFICIALPDPNIG Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana dalilin da ya sa ya kauracewa taron tabbatar da zaman lafiya a zaben 2019. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya...

0

Tsawa ta hallaka mutum 10 a Mozambique

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionWata mata dauke da jaririnta na kokarin ficewa daga yankin Treis Febrero na birnin Maputo a kasar Mozambique A kalla mutum 10 sun mutu bayan da tsawa ta fada kansu...

0

‘Yan Fansho Sun Fara Dariya A Jihar Neja

GWMNAN JIHAR NEJA  Daruruwan tsofaffin ma’aikatan gwamnatin jihar Nejan Nigeria ne sun yi dafifi a harabar ofishin hukumar fansho ta jihar domin karbar kudadensu na sallama daga aiki da hukumar kula da kudaden fanshon...