Hausa NG

0

Kalaman Buhari Sun Haifar Da Ce-Ce-Ku-Ce

Kalaman da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi na cewa duk wanda ya saci akwatin zabe “ya yi hakan ne a bakin ransa,” sun haifar da ka-ce-na-ce a fagen siyasar kasar. Buhari ya bayyana...

0

Me doka ta ce kan barawon akwatin zabe?

Tun bayan da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk wanda ya saci akwatin zabe ya yi a bakin ransa, ‘yan kasar suke ta cece-kuce a kan wannan kalamai na sa. A wannan...

0

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Gwamnatin Amurka ta taimaka wa jamhuriyar Nijar da magungunan zazzabin cizon sauro wato malaria na milyoyin CFA. Tallafin dai ya hada da magungunan rigakafin zazzabin cizon sauro dama na magance...

0

Daga zabe ya sa dala ta karye a Najeriya

Image captionkudin kasar Amirka Wasu rahotanni da ke fitowa daga Najeriya na cewa ana kara samun daloli na kudin Amurka suna yawo cikin kasuwar musayar kudade a jihohin Lagos da Kano da Kaduna da...

0

United ta fitar da Chelsea a FA Cup

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Manchester United ta yi nasarar cin Chelsea 2-0 a gasar FA Cup karawar zagaye na biyar da suka fafata a Stamford Bridge a ranar Litinin. United ta ci kwallon farko...