Category: siyasa

labarai na siyasa na Najeriya, zaben Najeriya a 2019, dandalin siyasar najeriya, labarai na siyasa, bbc hausa labaran siyasa, ma’anar siyasa, labaran siyasa a nigerian, siyasa definition, bbc hausa labaran siyasa. karanta shi a yanzu a kan Hausa.ng

0

Atiku Ya Sha Alwashin Lashe Zaben 2019

Atiku Abubakar Tshohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana kwarin gwiwar cewa shi zai lashe zaben shugaban kasa da za’a yi ranar...

0

Me doka ta ce kan barawon akwatin zabe?

Tun bayan da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk wanda ya saci akwatin zabe ya yi a bakin ransa, ‘yan kasar suke ta cece-kuce a kan wannan kalamai na sa. A wannan...

0

Yadda yarfen siyasa ya yi kamari a Najeriya

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionAPC da PDP sun ta yi wa juna yarfen siyasa Manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya, PDP da APC sun ta yi wa juna yarfe gabanin zaben shugaban kasa da aka dage....