Category: Uncategorized

Mun shiryawa Gwamnatin Tarayya tsaf – Inji Kungiyar ASUU 0

Mun shiryawa Gwamnatin Tarayya tsaf – Inji Kungiyar ASUU

– Gwamnatin Tarayya tayi barazanar dakatar da albashin Malaman Jami’o’i – Yanzu dai Gwamnatin Kasar ta janye wannan mataki da tayi niyyar dauka – Kungiyar ASUU tace a shirya ta ke da a dakatar...

Me ya sa yakin ta’addanci na wannan gwamnati ba ya aiki “- Sanata Ben Bruce ya bayyana 0

Me ya sa yakin ta’addanci na wannan gwamnati ba ya aiki “- Sanata Ben Bruce ya bayyana

Sanata Ben Bruce ya bayyana dalilin da yasa Buhari ya yi yaki da ta’addanci ba ya aiki da kuma yadda ya ce, ” saboda wannan shirin da ake yi, da ake saki ‘yan kungiyar...

An rufe cibiyoyin da ke ‘zubar da ciki’ a Nijar 0

An rufe cibiyoyin da ke ‘zubar da ciki’ a Nijar

Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun bayar da umarnin rufe cibiyoyi biyu na wata hukumar agaji ta Birtaniya, Marie Stopes International, inda suka ce suna ayyukan zubar da ciki ba bisa ka’ida ba. Kamfanin dillancin...

Yadda Paul Biya ya sake lashe zaben shugaban Kamaru 0

Yadda Paul Biya ya sake lashe zaben shugaban Kamaru

Hakkin mallakar hotoANADOLU AGENCY/GETTY IMAGESImage captionTun shekarar 1982 Shugaba Biya mai shekara 85 yake mulkin Kamaru Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya lashe zaben kasar a karo na bakwai a wani zabe da mutane...

Jama’a ayi hattara: Ba na bada tallafin naira dubu goma goma – Atiku 0

Jama’a ayi hattara: Ba na bada tallafin naira dubu goma goma – Atiku

Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya nesanta kansa da wasu tsarin tallafi dake yawo a kafafen sadarwar wanda ake cewa shine ya hidimar tallafa ma jama’a da...