Category: Wasanni

0

Bale ya bai wa Real Madrid maki uku

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Real Madrid ta yi nasarar cin Huesca daya mai ban haushi a gasar La Liga mako na 15 da suka fafata a ranar Lahadi. Dan wasan tawagar Wales, Gareth Bale...

0

Messi ya ci kwallayen da bai taba ci ba

Messi ya ci kwallayen da bai taba ci ba Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionYadda Messi ya ci kwallaye biyu a bugun tazara a jere a wasa daya. Lionel Messi ya kafa wani tarihin da...

0

Mene ne makomar Lukaku da Hazard da Neymar da kuma Mbappe?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionMourinho Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku, mai shekara 25, yana tunani game da makomarsa a Manchester United bayan ya ji takaicin salon jagorancin koci Jose Mourinho, in ji (Sun). Jaridar (Mirror kuwa ta ambato...

0

Malcom ba zai yi wa Barcelona wasa ba

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Dan wasan Barcelona, Malcom zai yi jinyar mako biyu, bayan da ya yi rauni a kafarsa. Barcelona ce ta sanar cewar Malcom zai yi jinyar kwana 10 zuwa 15, bayan...

0

United da Arsenal sun raba maki a Old Trafford

Hakkin mallakar hotoAFP Manchester United da Arsenal sun raba maki a tsakaninsu, bayan da suka tashi 2-2 a gasar Premier wasan mako na 15 a Old Trafford. Arsenal ce ta fara cin kwallo ta...

0

City ta ci gaba da kankane teburin Premier

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Manchester City ta je ta doke Watford 2-1 a wasan mako na 15 a gasar Premier da suka kara a ranar Talata. City ta ci kwallo ta hannun Sane da...

0

Buhari da Atiku sun taya Super Falcons murna

Hakkin mallakar hotoCAF Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Super Falcons nasarar lashe kofin Afirka a kasar Ghana. Matan na Najeriya sun lashe kofin Afrika ne karo na uku a jare kuma karo na...