Category: Wasanni

0

United ta fitar da Chelsea a FA Cup

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Manchester United ta yi nasarar cin Chelsea 2-0 a gasar FA Cup karawar zagaye na biyar da suka fafata a Stamford Bridge a ranar Litinin. United ta ci kwallon farko...

0

Champions League: Liverpool da Munich

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Bayern Munich za ta ziyarci Anfield domin karawa da Liverpool a wasan farko zagaye na biyu a gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League da za su kara ranar...

0

UEFA za ta hukunta United da PSG

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Hukumar kwallon kafar Turai, Uefa ta tuhumi Manchester United da PSG, bayan kammala wasan farko zagaye na biyu a gasar cin kofin Zakarun Turai da suka kara a Old Trafford....

FA Cup: Chelsea da Man United 0

FA Cup: Chelsea da Man United

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Chelsea za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan zagaye na biyar a gasar FA Cup da za su fafata a ranar Litinin a Stamford Bridge. Chelsea tana da tarhin...

0

Za a dakatar da Bale buga wasanni

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Mahukuntan gasar La Liga sun bukaci hukumar kwallon kafar Spaniya (RFEF) ta hukunta Gareth Bale, sakamakon yadda ya yi murnar cin kwallo a karawa da Atletico Madrid. Bale dan kwallon...

0

Jose Mourinho ya samu aikin yi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Jose Mourinho zai yi sharhin wasannin tamaula kan wasannin gasar cin kofin Zakarun Turai Russia Today. Karo na biyu kenan da zai yi aikin da gidan talabijin din Rasha, bayan...

0

Champions League: ‘Yan Madrid da za su je Ajax

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Real Madrid za ta ziyarci Ajax a wasan farko zagaye na biyu a gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League da za su kara a ranar Laraba. A Champions...

0

Champions League: Man United da PSG

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Manchester United za ta karbi bakuncin Paris Saint-Germain a wasan zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarun Turai da za su kara a Old Trafford a ranar Talata. Wannan...

0

Manchester City ta ragargaji Chelsea

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Manchester City ta sake dare kan teburin Premier, bayan da ta ragargaji Chelsea a wasan mako na 26 da suka fafata a Ettihad a ranar Lahadi. City ta yi nasarar...