Category: Zaben 2019

0

Buhari ya lashe zabe a kwara

Shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben kananan hukumomi 15 cikin 16 na jihar Kwara, Arewa maso tsakiyar Najeriya yayinda Atiku ya lashe karamar hukuma daya kacal. Muhammadu Buhari ne dan takaran jam’iyyar All Progressives...

0

Yakubu Dogara ya lashe kujerarsa a Bauchi

Hakkin mallakar hoto@YAKUBDOGARA Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara ya lashe kujerarsa ta dan majalisar tarayya a jihar Bauchi. Hukumar zabe ce ta tabbatar da Dogara a matsayin wanda ya lashe zaben dan majalisar...

0

INEC ta dage manyan zabukan Najeriya

Hukumar zaben ta Najeriya ta ce ta dage zaben ne zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu. Da yake sanar da matsayin hukumar ranar Asabar da kusan asubahi, shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya kara...